Isa ga babban shafi
Nijar

Manoman Nijar na fargabar yaduwar tsutsar Zuzzuda da ke lalata amfanin gona

Wani manomi a gonarsa.
Wani manomi a gonarsa. REUTERS/Afolabi Sotunde
Zubin rubutu: Azima Bashir Aminu
Minti 5

A Jamhuriyar Niger hankulan Manoma sun fara tashi sakamakon bullar tsutsar Zuzzuda da aka fara samu a a wasu yankunan kasar, tsutsar da a bara ta yi mummunar barna a gonaki dalilin da ya hana manoma samun abinci duk da wahalar da suka sha ta Noma. daga Maradi ga rahoton Salisu Isah.

Talla

Manoman Nijar na fargabar yaduwar tsutsar Zuzzuda da ke lalata amfanin gona

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.