Isa ga babban shafi
Najeriya

Kano: Gwamnati ta dakatar da zirga-zirgar manyan motocin safa

Gwamnatin Kano ta dakatar da zirga-zirgar manyan motocin safa.
Gwamnatin Kano ta dakatar da zirga-zirgar manyan motocin safa. Solacebase/file copy
Zubin rubutu: Nura Ado Suleiman
Minti 3

Wata Kotu a Kano dake Najeriya ta bada umurnin dakatar da sufurin manyan motocin fasinja na Safa da ake kira da Luxurious, saboda zargin safarar miyagun kwayoyi da kuma satar yara.

Talla

Tuni kotun ta baiwa kwamishinan ‘yan sanda umurnin rufe tashar dake Sabon Gari har zuwa lokacin da za a kamala shari’ar.

Wakilinmu daga Kano, Abubakar Abdulkadir Dangambo ya hada rahoto kan halin da ake ciki.

Gwamnatin Kano ta dakatar da zirga-zirgar manyan motocin safa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.