Nijar

Kashi 40 na kananan hukumomin Nijar ba sa iya tafiyar da harkokinsu - Rahoto

Mahamadou Issoufou, shugaban jamhuriyar Nijar yayin zantawa da RFI da France 24.
Mahamadou Issoufou, shugaban jamhuriyar Nijar yayin zantawa da RFI da France 24. ©RFI

Wani bincike da aka gudanar a Jamhuriyar Nijar, ya nuna cewar kananan hukumomi 80 daga cikin 265 da ke kasar ba sa iya tafiyar da harkokinsu na yau da kullum saboda rashin samun isassun kudade.

Talla

Lura da wannan matsala ce ya sa wasu kungiyoyi kaddamar shirin tallafawa wadannan kananan hukumomi don janyo hankalin jama’a dangane da muhimmancin biyan haraji doin yi musu aiki.

Ibrahim Malam Tchillo ya aiko mana da rahoto daga Damagaram/Zinder.

Rahoto kan yadda kashi 40 na kananan hukumomin Nijar ba sa iya tafiyar da harkokinsu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.