Wasanni

Jamhuriyar Nijar ta sha alwashin bunkasa kwallon kafar mata

Sauti 10:59
Kwallon kafa.
Kwallon kafa. REUTERS/Nigel Roddis

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan lokaci ya tattauna kan shirin hukumar kwallon kafar Jamhuriyar Nijar na maida hankali wajen bunkasa kwallon kafar mata a kasar, kamar yadda ake baiwa bangaren maza muhimmanci.