Gwamantin Nijar ta fara raba kudaden tallafin cutar korona

Sauti 09:59
Mahamadou Issoufou shugaban jamhuriyar Nijar
Mahamadou Issoufou shugaban jamhuriyar Nijar ISSOUF SANOGO / AFP

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yada zangone a jamhuriyar Nijar, inda gwamnatin kasar ta fara rabawa masu karamin karfi tallafi na musamman domin rage kaifin talauci da bullar annobar korona ta jefasu ciki, sakamakon yadda kanana da matsakaitun sana’o’i suka durkushe.