'Rayuwa Kenan' sabon shiri ne da ke duba yanayin zamantakewa tsakanin jama'a a garin Ratanga. An gudanar da shirin ne a Jamhuriyar Nijar wanda ke nazari kan sha'anin kiwon lafiya da kuma yadda auren wuri ke jefa kananan yara mata cikin halin ni 'yasu a kasashen Hausa.