Bakonmu a Yau

Tattaunawa da jagoran adawar Nijar Hama Amadou kan zaben kasar dake tafe

Wallafawa ranar:

Yayin da lokacin zaben shugaban kasar Jamhuriyar Nijar ke kara karatowa, yanzu haka yan takara sun sha damarar yakin neman zabe da zummar samun goyan bayan da ake bukata wajen ganin sun samu nasarar zaben.Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da ake rade radin cewar shugaban Jam’iyyar Lumana Afirka kuma tsohon Firaminista Hama Amadou ba zai tsaya takarar zaben ba.

Jagoran yan adawa jamhuriyar Nijar  Hama Amadou
Jagoran yan adawa jamhuriyar Nijar Hama Amadou RFI Hausa
Talla

A karshen mako Hama Amadou ya jagoranci taron ‘ya'yan Jam’iyyar sa a Maradi, kuma Salissou Issa ya tattauna da shi kan batutuwa da dama ciki harda batun takarar sa, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI