Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou kan shirin babban zaben kasar

Sauti 03:34
Shugaba Mahamadou Issoufou na Jamhuriyyar Nijar.
Shugaba Mahamadou Issoufou na Jamhuriyyar Nijar. RFI

Yayinda ake shirin gudanar da zaben neman shugabancin Jamhuriyar Nijar, shugaban kasar Isufu Mohammadu ya tabbatar da cewar, kamar yadda bai nemi tazarce a wa’adi na uku ba, haka za’a gudanar da sahihin zabe a kasar.Shugaba Yusufu ya bayyana hakan ne a wani hira ta musamman da ya yi da gidan talabijin na France 24 a fadar gwamnatin sa dake Yamai. Ga yadda zantawarsu ta gudana da Cyril Payen na France 24.