Al'adun Gargajiya

Bikin kalankuwar Makafi a masarautar Damagaram ta Jamhuriyyar Nijar karo na 346

Sauti 10:11
Fadar Sarkin Damagaram a Jamhuriyar Nijar
Fadar Sarkin Damagaram a Jamhuriyar Nijar Talatu/Carmen

Shirin Al'adunmu na gado tare da Mahaman Salissou Hamissou ya mayar da hankali kan bikin kalankuwar makafi a masarautar Damagaram, bikin da ke da dadadden tarihi wanda bisa al'ada ke guda a duk karshen damuna bayan zuwan amfanin gona gida.