Zaben Nijar: Jam'iyyun siyasa 40 sun goyi bayan dan takarar jam'iyya mai mulki
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sama da Jam’iyyun siyasa 40 ne ya zuwa yanzu suka goyi bayan dan takarar jam’iyya mai mulki a Nijar Bazoum Mohamed na PNDS tarayya, a zaben da zai wakana ranar 27 ga watan Disamba mai kamawa, sai dai wannan ya haddasa bayyana ra’ayoyi daga 'yan siyasa da yan farar hula da talakawa, wadanda ke ganin yawancin jam’iyyu a kasar basu da akida.
Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Salissou Issa daga Maradi.
Zaben Nijar: Jam'iyyun siyasa 40 sun goyi bayan jam'iyya mai mulki
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu