Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Maina Bukar Karte kan yadda wasu 'yan takarar Nijar suka jahilci bukatun 'yan kasar

Sauti 03:52
'Yan takarar dai na amfani da mabanbantan dandalin sada zumunta wajen tallata manufofinsu.
'Yan takarar dai na amfani da mabanbantan dandalin sada zumunta wajen tallata manufofinsu. UNESCO

A Jamhuriyyar Nijar yayinda aka fara yakin neman zabe, a karon farko al’umma ta fara bai wa tsarin 'yan takara muhimmanci sabanin shekarun baya, sai dai masana irin su Maina Bukar Kartai na ganin cewa akwai yan takara da dama da suke da jahilci akan ainahin bukatun 'yan Nijar, yayinda 'yan takarar ke amfani sosai da kafafen sadarwa na zamani don tallata kawunan su ga masu kada kuri’a, Ga dai tattaunawar Salisu Isah da masanin shara’a na kasar Maina Bukar Kartai.