2020 ta tabbatar mana ikon Allah yafi karfin komai - Garba Buraima

Sauti 04:03
Hoton taswirar duniya.
Hoton taswirar duniya. Wikipedia

Yau Alhamis 31 ga watan Disamba mafi akasarin al’ummar Duniya ke ban kwana da shekara ta 2020, shekarar da ta tafi da abubuwa masu dadi da na alhini.Salisu Isa ya tattauna da Garba Buraima wani dan jarida daga jihar Maradin a Jamhuriyar Nijar wanda yayi bitar yadda shekarar ta wanzu.