Nijar-Coronavirus
Nijar za ta yi wa mutane miliyan 11 rigakafin Korona
Wallafawa ranar:
Jamuhriya Nijar ta ce za ta yi wa ‘yan kasar su miliyan 11 rigakafin cutar corona nan da watan Maris mai zuwa, wannan ya biyo bayan samun karuwa masu dauke da cutar a cikin 'yan watannin nan ne. Tuni gwamnati ta bayyana rukunin mutanen da za’a soma yiwa rigakafin da farko.Ga rahoton Oumarou Sani daga Agadez.
Talla
Nijar za ta yi wa mutane miliyan 11 rigakafin Korona
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu