'Yan adawa sun karkare yakin neman zaben Nijar
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Yau Lahadi ake karkare yakin neman zaben 'yan siyasa a Nijar, kafin ranar zaben neman shugabancin kasar zagaye na biyu na ranar Lahadi tsakanin dan takarar PNDS Tarayya Mohamed Bazoum da na RDR Canji Mahamane Ousmane.
Talla
Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron rahotan da sabuwar wakiliyar RFI hausa Rakia Arimi ta aiko mana daga Yamai, kan yadda magoya bayan Mahamane Ousman suka karkare nasu yakin neman zaben a Yamai.
Rotoho - Gangamin karshe na magoya bayan Mahamane Ousman kafin zaben Nijar zagaye na biyu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu