Nijar

Halin da ake ciki a Damagaram bayan nasarar Bazoum a zaben Nijar

Bazoum Mohammed da abokin takarar sa Mahamane Ousmane
Bazoum Mohammed da abokin takarar sa Mahamane Ousmane RFI Hausa

Yanayin farin ciki da na juyayi aka gani a fuskokin jama'ar Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar, jihar da yan takararar da suka fafata a zagaye na biyu na zaben shugaban kasar, wato Bazoum Mohamed da Mahamane Ousmane, bayan da hukumar zabe ceni ta bayyana sakamakon zaben wanda ya nuna Bazoum Mohamed a matsayin Wanda ya lashe da kashi kusan 56%.Wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchilo na dauke da rohoto.

Talla

Halin da ake ciki a Damagaram bayan nasarar Bazoum a zaben Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI