Nijar-Kwaya

An kama masu fataucin miyagun kwayoyi a Nijar

Drug dealers arrested in Niger
Drug dealers arrested in Niger © Rakia Arimi RFI Hausa

Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Jamhuriyar Nijar ta cafke wasu mutane 13 da suka hada da Larabawan Algeria da ake zargi da safarar kwayoyi a cikin kasar.

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Rakia Arimi daga birnin Yamai

 

NIGER-RAKIYA ARIMI-2021-03-05

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.