Nijar-Siyasa-Ranar Mata

Makomar mata a Siyasar Jamhuriyar Nijar

Wasu mata 'yan siyasa a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar.
Wasu mata 'yan siyasa a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar. AP - Gael Cogne

Makomar mata kan lamurran siyasa na daga cikin muhimman batutuwan da suke cigaba da daukar hankali a tsakanin masu fafutkar samar da daidaito tsakanin matan da maza, musamman ma a kasashe masu tasowa ciki har da nahiyar Afrika.

Talla

Yayin da yau Litinin 8 ga watan Maris take ranar Mata Ta Duniya, wakilyarmu a birnin yamai na Jamhuriyar Nijar Rakiya Arimi ta duba mana rawar da mata ‘yan siyasa suka taka a zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisun da ya gudana a watan Diosambar bara.

Ana iya latsa alamar sautin dake kasa domin sauraron rahoton Rakiya Arimi.

Rahoto kan rawar da Mata ke takawa a siyasar Jamhuriyar Nijar
Rahoto kan rawar da Mata ke takawa a siyasar Jamhuriyar Nijar

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.