Nijar

Dubunnan Iyalai sun fara karbar tallafin Covid-19 a Jamhiryyar Nijar

Wasu jami'an hukumar zaben Nijar.
Wasu jami'an hukumar zaben Nijar. AFP - ISSOUF SANOGO

A Jamhuriyar  Nijar Hukumomin kasar sun fara aikin bai wa iyalai sama da dubu 110 masu karamin karfi tallafin kudaden da akawa lakabi da tallafin Corona, don rage radadin talauci da cutar ta janyo bayan hana iyalai da dama gudanar da sana’o’insu, a Jihar Maradi kamar sauran yankunan kasar cfa miliyon 648 aka ware kuma iyalai sun soma karbar kudaden. Salisu Isah ya aiko mana rahoto