Nijar
Cika shekara guda da samun mutun na farko da ya kamu da Covid 19 a Nijar
Wallafawa ranar:
Yau 19 ga watan Maris, Jamhuriya Nijar ta cika shekara guda cur da samun mutun na farko da ya kamu da cutar Korona virus.Cikin shekara guda, cutar ta yi sanadin mutuwar mutane 194 yayin da wasu kusan dubu 5 suka harbu da ita a kasar, tare da haddasa koma-bayan tattalin arziki kuma takaita ‘yanci da walwalar jama’a.
Talla
Omar Sani daga jihar Agadez ya samu tattaunawa da wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a harakokin yau da na kullum,ga kuma rahoton da ya hada.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu