Niger - Hakkin Dan Adam

Matsalar fyade ta yi kamari a wasu sassan Jamhuriyar Nijar

Wata mata tare da yaranta a kauyen Tamou dake wajen birnin Yamai a Jamhuriyar Nijar.
Wata mata tare da yaranta a kauyen Tamou dake wajen birnin Yamai a Jamhuriyar Nijar. ASSOCIATED PRESS - TAGAZA DJIBO

Laifukan kisan kai da aikata fyade sun yi karuwar dake tayar da hankula a Maradi, inda rahotanni suka ce baya ga ‘ya’ya mata a yanzu lamarin ya soma kaiwa har ga ‘ya’ya maza.

Talla

Sabbin alkuman da humomin dake sa ido kan laifukan fyaden sun bayyana ne bayan bude shari’a kan manyan laifuka da aka soma a Jamhuriyar Nijar, kamar yadda ke kunshe cikin rahoton wakilinmu daga Maradi, Salisu Isa.

Rahoto kan yadda aka samu karuwar matsalar aikata fyade kan yara a wasu sassan Jamhuriyar Nijar

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.