Nijar

Gwamnatin Nijar na ci gaba da fadakar da jama'a dangane da cutar Covid 19

Wasu daga cikin mutanen dake samun kulawa daga likitoci a yaki da cutar Covid 19
Wasu daga cikin mutanen dake samun kulawa daga likitoci a yaki da cutar Covid 19 © AFP - Phill Magakoe

Mahukunta a jamhuriyar Nijar, sun gargadi  jama’a da su ci gaba da mutunta matakan kariya domin hana yaduwar cutar covid-19 a tsakanin al’umma.

Talla

Wakiliyarmu a birnin Yamai Rakiya Arimi, ta yi mana dubi a game da irin nasarorin da kasar ke samu a fagen yaki da cutar ta Korona, ga kuma rahotonta.

Asibitin da ake kulawa da masu dauke da cutar Covid 19
Asibitin da ake kulawa da masu dauke da cutar Covid 19 REUTERS - FRANCIS KOKOROKO

 

Hukumomin Jamhuriyar Nijar sun dau matakan da suka dace tareda dafawa likitoci ta hanyar basu kayyakin aiki banda haka a duk kullum suna fitar da alkaluma dangane da mutanen da suka kamu da cutar a Jamhuriyar Nijar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.