Nijar

Jamhuriyar Nijar na bikin zagayowar ranar da 'yan tawaye suka ajiye makamai

Mohamed Bazoum, shugaban Jamhuriyar Nijar.
Mohamed Bazoum, shugaban Jamhuriyar Nijar. © Issouf SANOGO AFP

A Gobe asabar ne, Jamhuriya Nijar za tayi bikin zagayowar ranar hadin kan kasa karo na 26, bikin da ya kawo karshen gommai shekaru na gwabza fada tsakanin 'yan tawayen arewacin kasa da dakarun gwamnati.Garin Agadas zai karbi bakwancin bikin na bana.Ga rahoton Oumarou Sani daga Agadez