Nijar-Siyasa
Matasa sun kafa tarihi a siyasar Nijar
Wallafawa ranar:
A karon farko a tarihin Jamhuriyar Nijar, matasa maza da mata masukananan shekaru sun karbe jagorancin yawancin kananan hukumominkasar, abin da ba a saba gani a can a fagen siyasar kasar. Yanzu haka matasan sun yi wa tsoffin 'yan siyasa zarra da ba sa tabuka abin kirki kamar yadda jama'a ke korafi.
Talla
Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Salissou Issa daga Maradi
Rahoto kan yadda Matasan Nijar suka kafa tarihi a siyasar kasar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu