Nijar

Masana a Nijar na gargadi dangane da gurbata muhalli daga aikin hako ma'adanai

Masu hakar ma'adanai a jamhuriyar Demokradiya ta Congo
Masu hakar ma'adanai a jamhuriyar Demokradiya ta Congo AFP/File

A Jamhuriyar Nijar, amfani da sinadirai masu guba da kamfanoni da daidaikun mutane ke yi wajan aikin hakar zinari da wasu karafa masu daraja ya haifar da bacin rai masu fafutuka kare muhalli.Matakin dake zuwa dai-dai lokacin da gwamnati kasar ke cigaba da baiwa kamfanonin cikin gida da na waje lasisin aikin tonon ma'adinai a sassan kasar.

Talla

Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron rahotan da wakilin dake Agadez na Nijar din Oumar Sani 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.