Nijar-Tattalin arziki

Yawan haihuwa na matsayin babban kalubale ga jamhuriyyar Nijar- rahoto

Wata mata tare da yaranta a kauyen Tamou dake wajen birnin Yamai a Jamhuriyar Nijar.
Wata mata tare da yaranta a kauyen Tamou dake wajen birnin Yamai a Jamhuriyar Nijar. ASSOCIATED PRESS - TAGAZA DJIBO

Jamhuriyar Nijar ke kan gaba a tsakanin kasashen duniya game da yawan haihuwa, inda duk mace ke haihuwar akalla diya 7, lamarin da ke matsayin kalubalen lafiya ga matan da yaran, kamar yawan mace macen matan wajen haihuwa da jariran, dama matsalar kula da su akan fannin lafiya, ilimi da ciyar da su. Don magance wadannan matsaloli ne aka tashi haikan don wayar da kan jama’a kan mahimmancin  tsarin iyali.  Wakilinmu na Zinder Ibrahim Malam Tchillo na dauke da rahoto.