Nijar-Gobara

Gobara mai cike da al'ajabi ta sake tashi a Nijar

Wuta, don kwatanta gobara a Nijar
Wuta, don kwatanta gobara a Nijar REUTERS/Stephen Lam

Wata gobara mai ban al’ajabi ta sake tashi a cikin wata fadama da ke garin Washa a yankin Magarya da ke jihar Damagaram Jamhuriyar Nijar. Wannan ne dai karo na uku da ake samun tashin irin wannan gobara a cikin wannan rafi na Washa.

Talla

Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton brahim Malam Tchillo daga Damagaram

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.