Nijar-Bazoum

Dudu Rahama kan cikar Bazoum kwanaki 100 a karagar mulkin Nijar

Shugaban Nijar Bazoum Mohammed
Shugaban Nijar Bazoum Mohammed © RFI

Yayin da shugaban Jamhuriyar Nijar Bazoum Mohammed ya cika kwanaki 100 a karagar mulki, 'yan kasar na ci gab da bayyana ra’ayoyinsu daban-daban dangane da kamun ludayinsa. A hira ta musamman da ya yi da kafofin yada labaran Nijar, Bazoum ya bayyana matakan da yake dauka da kuma kalubalan da ke gabansa.

Talla

Dangane da wannan Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da daya daga cikin shugabannin 'yan adawar kasar Alh. Dudu Rahama.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.