A cikin shirin 'Rayuwata' Zainab Ibrahim ta yi dubi da damar shugabanci ga mata, inda ta kawo mana labarin masauratar da mata ke shugabancinta fiye da shekaru 200 da suka wuce.
Sauran kashi-kashi
-
Rayuwata Yadda matasa suka rungumi sana'ar dinki a wannan zamani Kasuwancin tufafin kawa daga bangaren matasa a Afirka na kara fadada, inda matasan nahiyar ke tafiyar da ita, daidai da zamani.09/06/2023 09:52
-
Rayuwata Ta'ammali da miyagun kwayoyi na neman gagarar hukumomi a Nijar Shirin na wannan rana ya tabo batun yadda ta'ammali da miyagun kwayoyi ke neman gagarar hukumomi a jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar, yayin da iyaye ke ci gaba da kokawa kan halin da yaransu ke ciki.07/06/2023 10:00
-
Rayuwata Yadda marayu da dama ke cike da fargabar makomar rayuwarsu Shirin na wannan rana ya duba halin da yara marayu ke ciki a sassan duniya, musamman game da batun ilimin su, ciyarwa da kuma tufatarwa, yayin da hukumomi na duniya ke ci gaba da jan hankali game da ilimin kananan yara.06/06/2023 10:00
-
Rayuwata Yadda matsalar kwatar waya ta zama ruwan-dare a Kano Shirin Rayuwata na wannan rana ya yi nazari ne kan matsalar nan ta kwatar wayar salula da wasu bata-gari ke yi a jihar Kano ta Najeriya, inda a wasu lokuta suke kashe mutane. Shirin ya tattaunawa da wata budurwa da ta gamu da wadannan miyagu a kwaryar birnin Kano.05/06/2023 10:00
-
Rayuwata Yadda matsalar sata ke taba lafiyar kwakwalwar mata da dama Shirin na wannan rana ya mayar da hankali ne kan matsalar cutar sata da ke addabar wasu matan, musamman a nahiyar Turai, wanda hakan ke jefa su cikin mummunan yanayi ta fuskar tsangwama.31/05/2023 10:00