Rayuwata

Sarkakiyar da ke tattare da hadaddun tagwaye

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata na yau ya yi nazari game da sarkakiyar da ke tattare da haihuwar 'yan biyu hade da juna, lamarin da ke tilasta yi musu tiyata domin raba su. Sai dai wani lokaci ana samun akasi har su rasa rayukansu.

Likitoci na samun nasara a lokuta da dama wajen raba tagwayen da aka haifa manne da juna.
Likitoci na samun nasara a lokuta da dama wajen raba tagwayen da aka haifa manne da juna. REUTERS/Stringe