Rayuwata

Yadda ambaliya ta wujijjiga Kebbi

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata na yau ya tattauna ne kan barnar da ambaliyar ruwa ta yi a jihar Kebbi ta Najeriya.

Ambaliyar ta yi barna a kasashen Afrika da dama a bana.
Ambaliyar ta yi barna a kasashen Afrika da dama a bana. REUTERS/Crispin Kyalangalilwa