Rayuwata
Shirin Rayuwata kashi na 28 ( Muhimmacin neman ilimin yaki da jahilci ga mata)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:02
Shirin Rayuta na yau tare da Zainab Ibrahim, ya tattauna ne kan muhimmancin neman ilimin yaki da jahilci a rayuwar mata da suka manyanta ba tare da sun nemi ilimin ba lokacin da suka kanana.