Shirin 'Rayuwata' kashi na 31 tare da Zainab Ibrahim ya duba mahimmancin tazarar haihuwa.
Sauran kashi-kashi
-
Rayuwata Yadda marayu da dama ke cike da fargabar makomar rayuwarsu Shirin na wannan rana ya duba halin da yara marayu ke ciki a sassan duniya, musamman game da batun ilimin su, ciyarwa da kuma tufatarwa, yayin da hukumomi na duniya ke ci gaba da jan hankali game da ilimin kananan yara.06/06/2023 10:00
-
Rayuwata Yadda matsalar kwatar waya ta zama ruwan-dare a Kano Shirin Rayuwata na wannan rana ya yi nazari ne kan matsalar nan ta kwatar wayar salula da wasu bata-gari ke yi a jihar Kano ta Najeriya, inda a wasu lokuta suke kashe mutane. Shirin ya tattaunawa da wata budurwa da ta gamu da wadannan miyagu a kwaryar birnin Kano.05/06/2023 10:00
-
Rayuwata Yadda matsalar sata ke taba lafiyar kwakwalwar mata da dama Shirin na wannan rana ya mayar da hankali ne kan matsalar cutar sata da ke addabar wasu matan, musamman a nahiyar Turai, wanda hakan ke jefa su cikin mummunan yanayi ta fuskar tsangwama.31/05/2023 10:00
-
Rayuwata Nijar ta bullo da wani shirin wayar da kan mata kan haraji Tsare-tsaren haraji har yanzu masana sun ce akwai bukatar gudanar da sauye-sauye, musamman yadda ake nuna banbancin jinsi a kai.30/05/2023 09:59
-
Rayuwata Muhimmanci wayar da kan mata game da tsafta a lokacin jinin al'ada Shirin na wannan rana, ya mayar da hankali kan ranar wayar da kai game da tsaftace jikin a lokacin jinin al'ada ga mata, yayin da masana suka ayyana kwanakin na jinin al'ada a matsayin abin da ya kasu kashi daban-daban.29/05/2023 10:01