Rayuwata
Shirin Rayuwata kashi na 32 (Kalubalen da Mata ke fuskanta lokacin al'ada)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:02
Shirin Rayuwata na wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya mayar da hankali kan kalubalen ciwon da mata ke fuskanta a lokacin al'ada kama daga ciwon mara ciwon kafa har ma zazzabi baya ga haraswa a duk karshen wata. Ayi Saurare Lafiya.