Shirin rayuwata kashi na 33 ( Yadda Mata ke fuskantar matsalar bata suna daga Maza)
Wallafawa ranar:
Sauti 10:02
Shirin Rayuwata a wannan karon tare da Zainab Ibrahim ya tattauna kan yadda mata da dama kan fuskanci bata suna tare da cin zarafi wanda kai tsaye ke taba mutuncinsu ko kuma rage musu kima a idon jama'a.