Shirin Rayuwata kashi na 34 (Ra'ayoyin masu saurare kan maudu'an makon da ya gabata)
Wallafawa ranar:
Sauti 10:00
Shirin Rayuwata a wannan karon tare da Zainab Ibrahim ya baku damar bayyana ra'ayoyinku kan maudu'an da suka gabata cikin makon nan.