Rayuwata
Rayuwata kashi na 36 (mahimmancin karatun boko mai zurfi na 'yaya mata)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:02
Shirin 'Rayuwata' tare da Zainab Ibrahim ya duba mahimmancin baiwa 'yaya mata damar yin karatun boko mai zurfi.