Rayuwata

Rayuwata kashi na 41 (yadda matsalar kwakwalwa ke sanya mata aikata da na sani)

Sauti 10:01
Wasu mata 'yan gudun hijira a kauyen Garin Yahaya na Jamhuriyyar Nijar.
Wasu mata 'yan gudun hijira a kauyen Garin Yahaya na Jamhuriyyar Nijar. © UNHCR/Sélim Meddeb Hamrouni

Shirin Rayuwata tare da Zainab Ibrahim ya yi duba na musamman kan yadda matsalar kwakwalwa ke sanya mata aikata ayyukan da na sani a rayuwarsu.