Rayuwata kashi na 47 (matsalar kiba ga mata)

Sauti 10:03
Akalla mata miliyan 300 na fama da matsalar kibar da ta wuce kima a sassan duniya.
Akalla mata miliyan 300 na fama da matsalar kibar da ta wuce kima a sassan duniya. AFP/Jeff Haynes

Shirin Rayuwata na wannan rana ya tattauna ne game da matsalar kibar da ta wuce kima wadda ke addabar mata akalla miliyan 300 a sassan duniya, yayin da masu juna biyu cikin hatsarin rasa rayukansu saboda wannan matsalar.