Nadin sarautar sabon sarkin kabilar Azibinawan Ittisana a Tahoua

Sauti 09:31
Wani mutum a kasar Hausa, yayin busa kakaki
Wani mutum a kasar Hausa, yayin busa kakaki Pinterest / Irene Becker

Shirin Al'adun gargajiya na wannan mako yayi tattaki ne zuwa garin Tambai dake jihar Tahoua inda aka yi bikin nadin sarautar sabon sarkin kabilar Azibinawan Ittisana.