Rayuwata kashi na 83 (Shayar da nonon uwa)
Wallafawa ranar:
Sauti 10:01
A cikin shirin 'Rayuwata' na wannan lokaci, Zainab Ibrahimm ta yi nazari kan mahimmancin shayar da nonon uwa. Ayi sauraro lafiya.