Rayuwata kashi na 101(Amfani da kayan mata)
Wallafawa ranar:
Sauti 10:02
A cikin shirin 'Rayuwata' na yau, Zainab Ibrahim ta yi nazari a kan yawaitar amfani da kayan mata da wasu mata keyi, alfanunsu da illolinsu.