Rayuwata kashi na 102 (Kayan Lefe)

Sauti 10:01
Akwatin kayan lefe.
Akwatin kayan lefe. hausa.legit.ng

A cikin shirin 'Rayuwata' na yau, Zainab Ibrahim ta yi nazari a kan al'adar Hausawa ta yin kayan lefe da ake bukatar mai neman aure ya hada kafin ya samu yin aure.