Al'adun Gargajiya

Tarihin fataucin larabawa a nahiyar Afrika musamman yankin hausawa kashi na 2

Sauti 10:31
A wannan hoto da aka dauka a watan Nuwambar shekarar 2019, ana ganin mari da akayi amfani da shi yayin cinikin bayi a Afirka
A wannan hoto da aka dauka a watan Nuwambar shekarar 2019, ana ganin mari da akayi amfani da shi yayin cinikin bayi a Afirka AP - Russell Contreras

Shirin Al'adunmu na Gado a wannan makon tare da Mohamane Salissou Hamissou ya duba yadda Larabawa suka shafe tsawon lokaci suna fataucin bayi a kasar Hausa.