Al'adun Gargajiya

Matakin hukumomin Najeriya na sanya tatsuniyoyi a manhajar Ilimi 2/2

Sauti 10:26
Wasu yara daliban makarantar boko a Najeriya.
Wasu yara daliban makarantar boko a Najeriya. Thomson Reuters Foundation/Kieran Guilbert

Shirin al'adu na wannan mako tare da Mahaman Salissou Hamissou ya dora kan na makon jiya game da yadda hukumomin Ilimi a Najeriya suka amince da shigar da Tatsuniyoyi cikin manhajar Ilimin kasar, dai dai lokacin da tatsuniyoyin ke kokarin gushewa tsakanin hausawa duk da kasancewar su wani bangare na al'adun Hausawa.