Al'adun Gargajiya

Al'adar yi wa juna takwara a tsakanin al'ummar Kanuri dake jihar Borno

Sauti 10:24
Wasu daga cikin jaruman Daular Borno a shekarar 1893.
Wasu daga cikin jaruman Daular Borno a shekarar 1893. Nigeria Gists

A cikin shirin 'Al'adunmu Na gado' na wannan mako, Mohammane Salissou Hamissou ya yi nazari a kan al'adar yi wa juna takwara a tsakanin al'ummar Kanuri, mahimmancinta da kuma yadda ta ke karfafa dankon zumunci, da ma yadda al'adar ke kaucewa daga alkiblarta.