Masarautun mata da suka yi fice a kasar Hausa
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 10:49
A cikin shirin 'Al'adunmu Na Gado' na wannan mako, Mohammane Salissou Hamissou ya yi nazari a kan masarautu ko daulolin mata da suka yi fice a kasar Hausa. A cikin shirin, akwai ganawa da manyan malaman tarihi da suka lakanci tarihin kasar Hausa.