Harshen Hausa ya samu karbuwa a kasar Burkina Faso
Wallafawa ranar:
Sauti 10:06
Shirin Al'adun gargajiya na wannan makon yayi tattaki zuwa kasar Burkina Faso inda yayi nazari kan makomar harshen Hausa a kasar da kuma irin karbuwar da ya samu.