Yadda taimako ya yi karanci ga marasa galihu a watan Ramadan

Sauti 10:00
Wasu mutane yayin buda bakin azumin watan Ramadan.
Wasu mutane yayin buda bakin azumin watan Ramadan. ASHRAF SHAZLY AFP

Shirin Al'adunmu na gado tare da Mahaman Salissou Hamissou ya tabo yadda mawadata suka yi watsi da al'adar taimakon marasa galihu da hausawa suka saba a cikin watan Ramadan.