Dabi'ar taimako a lokacin Ramadan na shirin zama tarihi a tsakanin Hausawa

Sauti 10:16
Musulmi a birnin Khartoum na kasar Sudan yayin shirin rabon abincin buda baki a watan azumin Ramadan.
Musulmi a birnin Khartoum na kasar Sudan yayin shirin rabon abincin buda baki a watan azumin Ramadan. ASSOCIATED PRESS - Abd Raouf

Shirin al'adunmu na gado tare da Mahaman Salissou Hamissou ya yi duba kan koma bayan da ake samu a cikin al'ummar musulmi musamman a lokacin Ramadan ta yadda masu galihu ke gaza taimakawa marasa karfi.