Yadda gwamnatin Kano dake Najeriya ta haramta wasannin tashe saboda tsaro

Sauti 10:34
Wasu daga cikin al'adun tashe a Afrika
Wasu daga cikin al'adun tashe a Afrika Carine Frenk/RFI

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Mahaman Salissou Hamissou ya yi dubi ne danagne da haramta gudanar da wasan 'Tashe' a Jihar Kano dake arewacin Najeriya, sakamkon yadda hukumomin tsaron jihar suka danganta wasan na al'ada dake gudana cikin watan azumin watan Ramada da batagari da ke amfani da damar wajen gudanar da aika-aika.